logo

HAUSA

Fasahar yin sassaka da zane a jikin kwai

2024-05-06 12:17:02 CMG Hausa

Ga yadda wani kwararren mai fasaha ke yin sassaka da zane a jikin kwai a birnin Lanzhou na kasar Sin. (Murtala Zhang)