Za A Watsa Shirin “Labarun Da Xi Jinping Ya Fi So” A Manyan Kafofin Watsa Labaru Na kasar Hungary
2024-05-05 17:03:42 CMG Hausa
A yayin ziyarar aiki da shugaban kasar Sin Xi jinping zai kai kasar Hungary, za a watsa shirin bidiyo na “Labarun da Xi Jinping ya fi so” da babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na kasar Sin CMG ya shirya musamman domin masu kallo na ketare a babban gidan rediyo da talibijin na kasar a ranar 8 ga wata bisa agogon wurin.
Tun daga jiya Asabar kuma, aka fara watsa dandano da faifan bidiyon tallar a wasu manyan kafofin watsa labarai na kasar. (Mai fassara: Bilkisu Xin)