logo

HAUSA

Masana’antun kera bututu a Mengcun

2024-05-04 16:11:51 CMG Hausa

Ana kokarin raya masana’antun kera bututun karfe a gundumar Mengcun mai cin gashin kanta ta kabilar Hui dake lardin Hebei na kasar Sin ta hanyar kirkire-kirkiren kimiyya da fasaha. (Jamila)