logo

HAUSA

Jirgin ruwa mai sarrafa kansa

2024-05-04 16:09:28 CMG Hausa

Jirgin ruwa mai sarrafa kansa na gudanar da sintiri a kan tekun dake kusa da birnin Weihai na lardin Shandong na kasar Sin. (Jamila)