logo

HAUSA

Kamfanonin zamani a Gaomi

2024-05-04 16:15:14 CMG Hausa

An kafa kamfanonin zamani a birnin Gaomi na lardin Shandong dake kasar Sin domin ingiza ci gaban tattalin arziki mai inganci. (Jamila)