Kamfanin kayan shafe-shafe a garin Daixi
2024-04-30 14:44:20 CMG Hausa
A garin Daixi na lardin Zhejiang dake gabashin kasar Sin, an kafa kamfanonin samar da kayayyakin shafe-shafe da dama wadanda yawan su ya kai 254. Mu je garin, mu sha kallo ta cikin shirinmu na yau.