Beijing: Ana sayar da mabambantan amfanin gona a kasuwa
2024-04-30 08:02:55 CMG Hausa
A gabanin lokacin hutun murnar ranar kwadago ta duniya a ranar 1 ga watan Mayu, ana sayar da mabambantan amfanin gona a kasuwar Xinfadi da ke birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. (Tasallah Yuan)