Biki mai jigon rakuma
2024-04-30 16:51:21 CMG Hausa
Biki mai jigon rakuma ke nan da aka gudanar a jihar Mongoliya ta gida, wadda ke arewacin kasar Sin, inda aka gudanar da sukuwar rakuma, da fid da rakumi mafi kyau, da harbin kibiya da sauransu.