logo

HAUSA

Za a wallafa makalar shugaba Xi don game da kiransa ga ma’aikata na su zage damtse wajen shiga aikin ginin kasa mai karfi da kara farfado da kasa

2024-04-30 16:25:11 CMG Hausa

A gobe Laraba ne za a wallafa makalar babban sakataren kwamitin kolin JKS, kuma shugaban kasar Sin Xi Jinping, don game da kiransa ga dimbin miliyoyin ma’aikata Sinawa, na su zage damtse wajen shiga aikin ginin kasa mai karfi, da kara farfado da kasa.

Makalar ta shugaba Xi, wanda kuma shi ne shugaban kwamitin soja na tsakiyar kasar ta Sin, za a wallafa ta ne cikin mujallar Qiushi ta 9 ta shekarar da muke ciki, wadda muhimmiyar mujjala ce ta kwamitin kolin JKS.   (Saminu Alhassan)