logo

HAUSA

Ga yadda Sinawa ke murnar ranar kafuwar rundunar sojin ruwa ta PLA

2024-04-29 11:08:35 CMG Hausa

A ran 23 ga watan Afrilu, an shirya bikin murnar ranar kafuwar rundunar sojin ruwa ta Jamhuriyar jama’ar Sin a birnin Shanghai, inda aka gayyaci wasu mazauna birnin Shanghai da su shiga jirgin ruwan yaki na Zibo da jirgin ruwan ba da aikin jinya na “Peace Ark” domin samun ilmi kan yadda sojojin rundunar suke aiki da kuma suke zama a jiragen a yau da kullum, da kuma wasu ilmomin jirgin ruwan yaki na kasar Sin. (Sanusi Chen)