logo

HAUSA

Lambun shuke-shuke a Taiyuan

2024-04-28 14:41:40 CMG Hausa

Sabon lambun shuke-shuken da aka kafa a birnin Taiyuan, fadar mulkin lardin Shanxi na kasar Sin, inda aka hada fasahohin zamani da halittu waje guda. (Jamila)