Masana’antun fasahar zamani a Zhuji
2024-04-28 14:38:36 CMG Hausa
Ana kokarin raya masana’antun dake amfani da fasahohin zamani a titin Taozhu na birnin Zhuji dake lardin Zhejiang na kasar Sin domin sa kaimi kan ci gaban tattalin arziki mai inganci. (Jamila )