Bikin baje kolin masana'antu na birnin Hannover
2024-04-24 18:59:43 CMG Hausa
Ga yadda aka gudanar da bikin baje kolin masana'antu na birnin Hannover dake kasar Jamus na shekarar 2024, wanda kamfanoni na kasashe da yankuna kimanin 60 suka halarta, tare da maida hankali ga fasahohin zamani.(Zainab Zhang)