'Yan makarantar firamare sun je gonaki domin kara sanin ilmin aikin gona a Guizhou
2024-04-23 16:53:28 CMG Hausa
'Yan makarantar firamare sun je gonaki domin kara sanin ilmin aikin gona a yankin Qiandongnan a lardin Guizhou da ke kudu maso yammacin kasar Sin. (Tasallah Yuan)