logo

HAUSA

Baje kolin kayan fasahar digital

2024-04-23 09:07:21 CMG Hausa

An kaddamar da bikin baje kolin kayayyakin fasahohin digital karo na farko na kasar Sin a birnin Hangzhou, fadar mulkin lardin Zhejiang dake gabashin kasar Sin. (Jamila)