Dakin gwajin kirkire-kirkire
2024-04-22 08:59:54 CMG Hausa
Yara kanana sun shiga dakin gwajin kirkire-kirkire na kwalejin koyar da ilmomin kwanfuta ta jami’ar Jiangsu dake birnin Zhengjiang na lardin Jiangsu na kasar Sin domin kara jin dadin kuzarin da fasahohin zamani ke kawo musu. (Jamila)