Tashar cajin lantarkin mota a Wuhan
2024-04-22 09:02:19 CMG Hausa
An gina babbar tashar cajin wutar lantarkin motoci a yankin raya tattalin arzikin birnin Wuhan, fadar mulkin lardin Hubei na kasar Sin, inda ake iya cajin lantarkin motoci 97 a sa’i daya, kuma za a kammala aikin cikin mintoci 15 kawai. (Jamila)