Ga yadda aka shirya wa sojoji masu sarrafa jiragen ruwan yaki na roba wata jarrabawa
2024-04-22 07:41:56 CMG Hausa
Ga yadda wata tawagar injiniya ta birgedin rundunar sojin kasa ta kasar Sin, ta shirya wa sojoji masu sarrafa jiragen ruwan yaki na roba wata jarrabawa a kwanan baya. (Sanusi Chen)