logo

HAUSA

Kasar Sin za ta kammala aikin kera jirgin kasa mafi saurin gudu mai lamba CR450 a bana

2024-04-18 20:24:33 CMG Hausa

Kasar Sin za ta kammala aikin kera jirgin kasa mafi saurin gudu mai lamba CR450 a shekarar nan da muke ciki, wanda saurin tafiyarsa zai kai kilomita dari 4 cikin sa’a daya, duba da tsarin birki mai inganci gami da karfin gudu na musamman da jirgin ke da su.