logo

HAUSA

Baje kolin kayayyakin kirkire-kirkiren kimiyya

2024-04-18 09:15:34 CMG Hausa

An kaddamar da bikin baje kolin kayayyakin kirkire-kirkiren kimiyya da fasaha na kasa da kasa na Hong Kong, yankin musamman na kasar Sin karo na biyu. (Jamila)