logo

HAUSA

Gasar kera injin mutum mutumi

2024-04-18 09:18:02 CMG Hausa

Yara da matasa sun shiga babbar gasar kera injunan mutum mutumin da aka shirya a gundumar Shuangfeng ta birnin Loudi dake lardin Hunan na kasar Sin. (Jamila)