logo

HAUSA

Masana’antun kera motar sabon makamashi

2024-04-17 09:13:29 CMG Hausa

Ana kyautata tsarin masana’antu a gundumar Feixi dake lardin Anhui na kasar Sin, inda ake kokarin raya masana’antun kera motocin dake aiki da sabbin makamashi. (Jamila)