Kayayyaki masu kare muhalli sun yi farin jini a Canton Fair
2024-04-17 14:40:49 CMG Hausa
Masu kallonmu, barka da war haka. A yayin bikin baje kolin kayayyakin shige da fice na kasa da kasa na kasar Sin wato Canton Fair karo na 135, kayayyaki masu kare muhalli, kuma marasa fitar da hayaki mai dumama yanayi da yawa sun yi farin jini sosai.