logo

HAUSA

Shagulgulan bikin fesa ruwa

2024-04-16 20:00:17 CMG Hausa

Yadda ake shagulgulan murnar bikin fesa ruwa a birnin Jinghong, hedkwatar yankin Xishuang Banna na lardin Yunnan da ke kudu maso yammacin kasar Sin. Muhimmin bikin gargajiya ne ga al’ummar kabilun Dai da De’ang da Bulang da ke rayuwa a lardin na Yunnan, inda al’umma kan fesa ruwa ga juna don nuna fatan alheri da kuma murnar shiga wata sabuwar shekara.