logo

HAUSA

Kamfanonin jigilar kayayyaki na kasar Sin za su kara kyautata hidimominsu

2024-04-15 09:54:19 CRI

 Bayan da al’ummar Sinawa suka nuna gamsuwarsu, ga hidimomin da kamfanonin jigilar kayayyaki suka samar musu a shekarar 2023, kamfanonin jigilar kayayyaki na kasar sun yi alkawarin kara kokarin samar da hidimomi masu inganci. Mu je mu kalli matakan na su ta shirinmu na yau.