logo

HAUSA

Na’urar samar da lantarki bisa karfin iska

2024-04-15 14:49:06 CMG Hausa

Ana kokarin raya masana’antun kera na’urorin samar da wutar lantarki bisa karfin iska a gundumar Longhua ta birnin Chengde dake lardin Hebei na kasar Sin. (Jamila)