logo

HAUSA

Aikin da sojin kasar Sin dake tabbatar da zaman lafiya a Sudan ta kudu suka yi ya samu amincewa daga wajen MDD

2024-04-15 14:29:41 CMG Hausa

A kwanan baya, tawagar aikin injiniya ta rundunar sojin kasar Sin wadda ke tabbatar da zaman lafiya a Wau na kasar Sudan ta kudu a karo na 14 ta shafi wata daya ko fiye tana gyara titin jigilar kayayyaki daga Turare zuwa Adjakwak, har ma ingancin wannan titi ya samun amincewa daga wajen sansanin Kovadjok na kungiyar wakilin MDD dake kasar Sudan ta kudu. (Sanusi Chen)