logo

HAUSA

Babbar gadar sama da ake ginawa a Chongqing

2024-04-15 12:02:56 CMG Hausa

Yadda ake kokarin gina wata babbar gadar sama da za ta zama hanyar mota a yankin Wulong dake birnin Chongqing na kasar Sin. (Murtala Zhang)