Rumfar kayan lambu a Weining
2024-04-13 14:16:26 CMG Hausa
Manoman gundumar Weining mai cin gashin kanta ta kabilun Miao da Hui ta birnin Bijie dake lardin Guizhou na kasar Sin suna shukan kayayyakin lambu da na’urorin zamani a rumfar da aka kafa. (Jamila)