logo

HAUSA

Zhao Leji ya gana da babban sakataren jam’iyyar kwadagon Koriya ta Arewa

2024-04-13 19:51:50 CMG Hausa

Yau Asabar, zaunannen mamban hukumar siyasa ta kwamitin kolin jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin kuma shugaban zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama'ar kasar Sin, Zhao Leji, wanda ke jagorantar tawagar wakilan jam’iyya da gwamnati ta kasar a ziyarar sada zumunta da suka kai a kasar Koriya ta Arewa a hukumance, ya gana da babban sakataren jam’iyyar kwadago kuma shugaban kolin kasar Koriya ta Arewa Kim Jong-un a birnin Pyongyang, fadar mulkin kasar.(Safiyah Ma)