logo

HAUSA

Kamfanin fasahar zamani a Changli

2024-04-13 14:18:36 CMG Hausa

Ana kokarin ingiza ci gaban kamfanonin fasahohin zamani ta hanyar kyautata muhallin kirkire-kirkire a gundumar Changli dake lardin Hebei na kasar Sin domin samun ci gaba mai inganci. (Jamila)