Masana’antun zamani a Shaoxing
2024-04-13 14:21:14 CMG Hausa
Ana kokarin kafa tsarin masana’antun zamani a yankin Keqiao na birnin Shaoxing dake lardin Zhejiang na kasar Sin ta hanyoyin kyautata masana’antun gargajiya, da kara zuba jari kan aikin nazari da raya fasahohin zamani a kamfanoni, da horas da kwararrun da ake bukata, da kuma yin amfani da sabbin fasahohi da na’urori. (Jamila)