logo

HAUSA

Sin na shirya baje kolin kayayyakin masarufin kasa da kasa bisa manufar kare muhalli

2024-04-09 16:25:43 CRI

 

Yanzu ana kokarin share fagen bikin baje kolin kayayyakin masarufin kasa da kasa na kasar Sin (CICPE) karo na hudu, inda aka ce, gaba daya kasar Sin ta shirya bikin ne bisa manufar kare muhalli. Mu je mu yi kallo a cikin shirinmu na yau.