logo

HAUSA

Duan Yiruo: Taimakawa matasan Afirka don fahimtar al'adun kasar Sin

2024-04-09 16:21:22 CMG Hausa


Wata malamar kasar Sin dake koyar da Sinanci ga daliban ketare Duan Yiruo, ta taba aiki a wasu kasashen Afirka uku, ita da abokan aikinta sun bude wata sabuwar taga ga jama'ar kasashen Afirka, ta lura da duniya mai launuka, da fahimta, da kaunar al'adun kasar Sin ta hanyar koya musu Sinanci. A cikin shirin mu na yau, bari mu bi Duan Yiruo don ganin yadda take yada al'adun kasar Sin zuwa kasashen Afirka, da kulla zumunci mai zurfi da daliban kasashen Afirka.