Yadda nishadantarwa daga kallon furanni ke raya tattalin arzikin sassan kasar Sin
2024-04-09 16:17:36 CMG Hausa
Masu kallonmu, barka da war haka. Bayan da aka shiga yanayin bazara a kasar Sin, Sinawan sassan kasar sun fara tafi yawon shakatawa a lokacin hutu domin samun nishadi daga kallon furanni, lamarin da ya kuma samar da bunkasuwar tattalin arziki ga wuraren kasar.