logo

HAUSA

Ga yadda dalibai wadanda suke koyon ilmin jiragen saman yaki suke karatu da kuma samun horo

2024-04-08 07:32:38 CMG Hausa

Ga yadda dalibai wadanda suke koyon ilmin jiragen saman yaki a wata jami’ar rundunar sojin kasar Sin suke karatu da kuma samun horo a yau da kullum. (Sanusi Chen)