logo

HAUSA

Cikakken tsarin masana'antu na taimakon kirkirar sabbin fasahohi a Sin

2024-04-08 20:56:35 CMG Hausa

A cikin shirinmu na yau, za mu duba yadda kasar Sin take yin amfani da cikakken tsarinta ta fuskar masana'antu wajen raya sabbin fasahohin da ake bukata.