logo

HAUSA

Ana kokarin sake gyara wasu tsoffin masana’antu a biranen kasar Sin

2024-04-08 09:57:33 CMG Hausa

A halin yanzu ana kokarin sake gyara wasu tsoffin masana’antu da wuraren adana kayayyaki a biranen kasar Sin, domin biyan bukatun al’umma dake sauyawa a yau da kullum.