logo

HAUSA

Na’urar kimiyya ta HEPS

2024-04-08 14:02:40 CMG Hausa


Masanan kimiyya suna harhada babbar na’urar HEPS wato High Energy Photon Source a cibiyar kimiyya da aka kafa a yankin Huairou na birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. (Jamila)