logo

HAUSA

Kamfanin samar da iskar gas a Binzhou

2024-04-03 09:58:03 CMG Hausa

An kaddamar da kamfanin samar da iskar gas, kamfani mafi girma mai sarrafa iskar gas a filin hakar man fetur kan tekun Bohai a birnin Binzhou dake lardin Shandong na kasar Sin. (Jamila)