logo

HAUSA

Tsabtace Gurbatacce Ruwa

2024-04-02 16:29:04 CRI

Karkashin kyakkyawan lambun shakatawar birnin akwai wani boyayyen wurin tace dagwalon ban dakuna. Cikin awa 24 kadai, gurbataccen ruwa ta zama ruwa mai tsabta, ana kuma samun makamashin da ake bukata domin dumama daki ko rage zafi a dakil. Amfani da fasahar AI, an rage tsawon lokacin tantance ingancin ruwa daga minti 30 zuwa milli dakika 14, sakamakon ya samu lambar yabon zinari ta duniya. Za mu gabatar da shirin Karkashin Birnin Beijing Mai Ban Al’ajabi na biyu na Kwadon Baka mai taken Tsabtace Gurbatacce Ruwa.