Gadar da ake ginawa a kan teku
2024-04-02 17:21:53 CMG Hausa
Yadda ake gina ginshikan gadar Qinglongmen ke nan a birnin Zhoushan na lardin Zhejiang da ke gabashin kasar Sin, gadar da ake ginawa a kan teku, wadda ta hada tsibirin Fodu na birnin Zhoushan da tsibirin Meishan na birnin Ningbo.