Jinhua: Kananan jirage marasa matuka na taimakawa wajen bayar da takin zamani
2024-04-02 16:33:17 CMG Hausa
Kananan jirage marasa matuka na taimakawa wajen bayar da takin zamani a birnin Jinhua na lardin Zhejiang da ke kudancin kasar Sin.(Tasallah Yuan)