Ana raya sabon karfin samar da hajoji da hidimomi masu karko ta hanyar kirkire-kirkire a Beijing
2024-04-01 17:04:21 CRI
A halin yanzu, ana kokarin raya sabon karfin samar da hajoji da hidimomi masu karko ta hanyar kirkire-kirkire a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, inda aka jaddada muhimmancin kirkire-kirkire a bangaren kafa sabbin masana’antu, domin ingiza ci gaba mai inganci: