logo

HAUSA

Masana’antu a Cangzhou

2024-04-01 09:03:19 CMG Hausa

Birnin Cangzhou dake lardin Hebei na kasar Sin yana aiwatar da manufar kirkire-kirkire domin ingiza bunkasuwar masana’antu, tare kuma da raya tattalin arziki. (Jamila)