Aikin gona da na’urar zamani
2024-04-01 09:05:50 CMG Hausa
Ana gudanar da aikin gona da na’urorin zamani a garin Jiangshe na birnin Xiangtan dake lardin Hunan na kasar Sin domin samun karin kudin shiga ta hanyar kyautata ingancin shuke-shuke. (Jamila)