logo

HAUSA

An sako dukkan mutanen da aka sace a birnin Ede dake kasar Holland

2024-03-30 21:28:53 CMG Hausa

‘Yan sandan kasar Holland sun bayyana a yau Asabar 30 ga wata cewa, an sako dukkan mutanen da aka yi garkuwa da su a wani wurin shan kofi na birnin Ede dake tsakiyar kasar, yayin da ‘yan sandan suka cafke wani mutum. (Murtala Zhang)