n yi nasarar kafe turakun karfe na Haiji-2 cikin ruwa
2024-03-28 09:12:14 CRI
A kwanan baya ne aka kafe turakun karfe na Haiji-2 kirar kasar Sin. Turakun masu tsawon mita 338.5, an kai su wurin da aka kafa su ne ta amfani da jirgin ruwan gudanar da aikin.
Bari mu leka cikin shirin na yau domin ganin yadda aikin ya gudana.