Kamfanonin kasa da kasa da dama sun kara gudanar da harkokinsu a kasar Sin
2024-03-28 14:45:49 CMG Hausa
A watannin farko na shekarar da muke ciki, wato 2024, akwai kamfanonin kasa da kasa da dama da ke zuwa kasar Sin, ko kuma kara gudanar da harkokinsu a kasar Sin, al’amarin da ya shaida cewa, kasar Sin na kara samar wa duniya damarmakin ci gaba, yayin da take kokarin bin hanyar samun farfadowa.