logo

HAUSA

Masana’antun kere-kere a Ordos

2024-03-27 15:32:53 CMG Hausa

Ana kokarin raya masana’antun kere-kere dake amfani da sabon makamashi a birnin Ordos dake jihar Mongolia ta gida ta kasar Sin domin samun ci gaba mai inganci. (Jamila)